• Kari akan wanda aka fi so

Mu zagaya cikin Littafi Mai Tsarki Ma’aikata ce ta koyar da Littafi Mai Tsarki a cikin fiye da harsuna 100, ta hanyar Radio a duniya baki daya. Manufarmu mai Sauki ce kuma ta yi daidai da wadda Dr. MCGEE ya yarda da ita: Daukar maganar Allah zuwa ga Duniya duka.

Masu Wa'azi

Koyar wace

Babbar ma'aikata

Nazari Littafi