Wannan jerin yana kunshe da labarai da kuma sakon Annabawan Littafi Mai Tsarki. An fassara TWOR cikin harsuna kusan 100 domin yada shirye-shirye a cikin duniya. Ta wurin morar takardun ROCK International, wannan jerin fassara ce guda dari da Hausa, shirye-shiryen radiyo bi da bi a cikin minti 15 wanda da farko an rubuta shi ne a harshe Wolof a Kasar Senegal, Yammancin Africa.

Website

rockintl.org

Babbar ma'aikata

ROCK International