ALLAH YA KARE HALITTARSA 1

Allah ba shi da wata damuwa wajen yin abin da yashirya. A cikin tarihin dan adam babu wani abu da ya ba Allah mamaki. Ya san kowane irin yanayi tabbatacce da mai yiwuwa, da kowanne zabi.