Alkawarin Mallaka 2

Domin samun cancantar wannan babban matsayi na mallaka, Adamu yana bukatar ya fuskanci jarrabawa ta wurin gwaji a fagen dabi’a. Sai Mai hallitar ya shirya masa jarrabawa daya.