Bayanin da Littafi Mai Tsarki yayi bai hada da aikin da Nuhu da ‘ya’yansa suka yi na tattara itatuwa da sauran kayan aiki domin gina jirgi ba, ko kuma shekaru nawa suka dauka suna yin wannan gagarumin aikin ginin jirgin. A maimakon haka sai aka bamu bayanin karshen aikinne kawai.