SHIRIN ALLAH NA KARE DAN ADAM 2

Ko da yake munga yadda wasu iyalai suka rabu da nufin Allah, amma duk da haka Allah bai yi watsi da su ba.