Alkawarin Adanawa

A wannan binchiken na mu da muke yi akan alkawarai, wanda Allah Mahalicci ya kafa bisa ga dangantakarsa da mutum halitacce.