ALKAWARIN FANSA 2

Wannan shi ne bangare na biyar na alkawarin Fansa, dole ne mu fahimchi cewa Allah yace wa mutumen "da wahala za ka ci daga cikinta muddin rayuwarka.”