Shin Allah Da Gaske Yana Kaunata?

Dwight L. Moody, babban mai bishara sananne, yana ba da wata ƙissa game da wani manomi da aka gan shi yana durƙushe a gaban kabarin wani soja. Wani ya tambaye shi, “Me ya sa kake nuna kulawa da wannan kabari sosai? Ko ɗanka ne aka binne anan?”