Farkon Rayuwan Yesu?

Me yasa kun ace da Yesu “Kristi” yana daya daga sunayen sa ne? Ko “Ubangiji” yana daya daga cikin sunayen Yesu? SWani yace mani Yesu ya kira kansa “Dn Mutum” wannan gaskiya ce, Idan hakkane, me yasa ya kira kan sa hakka?