Akwai Fansa a cikin Kango

Ku yi tunani game da manyan rusassun abubuwan da ke duniya— kamar firamid na Masar ko kuma Stonehenge a Ingila. rushewar wuraren na sa mu tsaya mu yi mamaki: me ya faru a nan?