Shin Allah Da Gaske Yana Kaunata?
-
1 Yohana 4
Close
Me Ke Hana Ka Mai da Hankali ga Yesu?
Yayinda Yesu da almajiransa ke ci gaba da tafiyarsu zuwa Urushalima, suka shiga wani ƙauye inda wata mata mai suna Marta ta marabce shi a gidanta. ‘Yar uwarta, Maryamu, ta zauna a gaban ƙafafun Ubangiji tana sauraron koyarwarsa. Amma Marta ta shiga hidimar shirye-shiryen liyafar da ya xauke mata hankali.
Hanyoyi Uku Don Magance Tsufa
Amma Littafi Mai Tsarki bai tsaya nan ba da cewa muna lalacewa a bayyane. A cikin wannan aya guda an ci gaba da cewa: "amma a cikinmu ana sabunta mu kowace rana." Shin hakan yana faruwa da mu?
Yadda Ake Aikin Nufin Allah
Allah yana ba kowane daga cikinmu wannan zaɓi har yanzu. Wa za ka bauta wa—Allah Maɗaukaki, Madaukakin Har Abada, ko kuma allahn wannan duniya?
Dogara ga Yanar Gizo
Ko da yake yanar gizo yana da ƙarfi dangane da nauyinsa, ba zai iya ɗaukar nauyin ɗan adam ba. Haka kuma babu wani abu da ya kamata mu dogara da shi sai dai Allah kaɗai.
Gano Yadda Za a Maido da Rayuwa da Ta Lalace
"Saboda haka, duk wanda ke cikin Kiristi, sabon halitta ne; tsohon ya shuɗe, sabo ya zo!" (2 Korintiyawa 5:17)
Tsaya Ku Juya Zuwa Ga Allah Don Buƙatunku Na Yau
Wani lokaci ayoyin Littafi Mai Tsarki suna zama kamar mun saba da su sosai har muna wuce su ba tare da amfani da su a rayuwarmu ta yau da kullum ba. Ishaya 9:6 yana daga cikin irin waɗannan ayoyin.
Gano Manufar Allah a Rayuwarka
Ina da tabbacin cewa kowannenmu yana duniya ne saboda wata manufa—kowa an halicce shi da wani dalili. Duk lokacin da nake magana a kan wannan batu, sai a tambaya, “To, ya kuma game da mutane masu nakasa? Ta yaya za su iya cimma manufarsu? Shin Allah ya yi kuskure ne wajen halittarsu?”
Yadda Ake Jira da Dogaro da Lokacin Allah
Allah Ya ba ni wannan da kuma fiye da haka, don haka na gode. Na yarda da abin da Bulus ya rubuta, “Domin Allah bai ba mu ruhin tsoro ba, sai na ƙarfi da ƙauna da hankali mai kyau” (2 Timothawus 1:7 NKJ), kuma wannan alkawari ya taimaka mini wajen jure waɗannan wahalhalu ba tare da tsoro ba.