Tamboyoyi Game Da Allah

Ko akwai Allah? Allah nawa ne? Ta yaya zamu sani akwai Alla? Za mu iya ganin shi? Wa ya yi Allah? Shin Allah na miji ne ko ta mace ce? Wani fadamani da cewa Kristoci suna bauta wa Allah uku shin hakka yake?

Karin Tamboyoyi Game Da Allah

Ko Allah ya na leka akan kowa domin ya kama mu idan mun aikata laifi? Ko Allah ya san abinda nake yin shi a cikin duhu? Ko mutum zai iya ya boye wa Allah? Aina Allah yake ? Idan baza mu iya ganin shi ba, ta yaya zamu san inda yake?

Tamboyoyi Game Da Yesu 1

Wanene Yesu? Yesu Allah ne? Inna sammani Yesu mutum ne. Yaya ya zama Allah? Wanene shi, Allah ko mu tum? Ko Allah ne ya halicci Yesu? Na rude, idan Yesu Allah ne Allah nawa muke das u?

Tamboyoyi Game Da Yesu 2

Ko Allah yana bisa da Yesu? Ko Allah ya fi Yesu matsayi? Budurwa ce ta haifi Yesu? Ban yarda budurwa ce ta hafi Yesu ba. Wannan baya yiwuwa. Yaya zai yiwu? Ko budurwa Maryai mu za iya taimake ni? Zai iya yin addu’a ta wurin ta?.

Karin Tamboyoyi Game Da Yesu

Ka gamani me yasa Yesu mutu a kan giciye? Shirin Allah ne Yesu ya zo duniya ya mutu a kan giciye.? Ban yadda cewa Yesu ya tashi daga matatu ba. Labari ne kawai ma biyansa sun yadawa. Aina Yesu yake a yau?

Tamboyoyi Game Da Addu’a

Mene Addu’a? Ga wane Allah zamu yi addu’a? In gani addu’a wata yarda wanda an mika wa mutani su yarda da alloli da maintanci. Ban yarda akwai Allah ba Addu’a wannan, mutane suna wa kansu. Yaya wayeyen mutane za su yadda akwai Allah har ma yan jin addu’a mu?

Magana Da Allah

Mene addu’a? Wane lokace ne ya dace domin addu’a? Me yasa zan yi addu’a fiye sau daya a rana? Me sa matane sunace “Amin” gayan an gama addu’a? Cikin addu’an da ka yi da farko cikin wannan shiri ka ce “ cikin sunan Yesu” Me kake nufi da haka? Me ake nufi da yin addu’a cikin sunan Yesu?

Addu’a Taken Chanza Rayuwan Ka

Menene addu’a? Bani da tabaci idan addu’a yakan canza wani abu. Ko zaka gaya mani yaya addu’a zan canza rayuwa ta? Ko Allah yana jin addu’an kowane mutum? Wani yace mani Allah yan jin addu’oi wadansu mutane na musamman?

Yadda Za’a Yi Addu’a

wane lokaci ne ya dace domin yin addu’a? Ko ina bukata lokaci na mu samman domin addu’a? Ban sani yanda zai yi Magana da Allah ba. Me zan fada? Yaya zan yi shi? Me zan godewa Allah a kai?

Hanya zowa sama

kace shirin yana kan hanyan zowa sama. Na gamsu da yadda rayuwata yake duniya. Bana bukata tunanin sama. Me yasa hanyan zowa sama tana muhimmanci? Na yarda akwai hanyoyi deyawa zowa wurin Allah. Akwai alloli dayawa da sun yi mana alkawali hanyoyi zowa sama. Me yasa zaka ce Yesu ne kadai hanya zowa wurin Allah?

Zunubi Da Maganin Ta

Menene zunubi? Na rude. Menene zunubin rashen aikatawa. Yaya zai zunubi idan na aikata wani abu? zunubi kasha nawa? Ko wane mutum mai zunubi ne? Ban gane ba cewa matasa da mutanen kirki suna cikin masu zunubi ta yaya hak zai zama?